Innalillahi Wa'inna ilaihi Raju'un: Shin Kun San wanene wannan dattijion? Wallahi wasu mutanen hakika Allah bazai barsu ba, wannan nuna halin ko in kula dame yayi Kama? Na zubar da hawaye a lokacin da nasan ko wanene shi.
Wannan dattijon da kuke gani Ana Miqawa kayan abinci masu karatu shine direban shugaban kasar Nigeria muhammadu buhari a shekarun baya kadan bawai wani jimawa akaiba fa
Yau gashi buharin ne shugaban kasa Amma yakasa tallafawa da wannan dattijon koda abincin da zaicine sai wasu bayin Allah ne suke tallafamai hakika wannan ba karamin kuskure bane kuma yakamata masu fada aji na wannan kasar tamu dama duniya gaba Daya su fahimta cewa "The power is temporary".