Bambamcin Jarabebbiya Da Kuma Harijar Mace:

 

Bincike

Mata ne guda biyu amma mabambamta a dabi’a na Jima’i.

 

Mutane sun fi maida hankalinsu akan harijar mace, ba tare da sun fahimci tasirin da jarabebbiyar mace ke da shi ba. Wanda akasarin matan dake gidajenmu jarababbu ne.

 

Wannan yasa maza da dama suka kasa fahimtar Harijar mace tafi saukin mu’amala fiye da ita jarabebbiyar mace.

Harijar mace tana iya hakuri da Jima’i komai tsawon lokacin da zata dauka ba tare da ta shiga wani yanayi ba, amma ita Jarabebbiya bazata iya ba.

 

Ita harijar mace matsalarta shine, kada namiji ya tinkareta bai shirya ba. Domin macece da batasan idan an soma Jima’i a dakata ba.

 

Macece da zata iya soma gudanar da Jima’i daga safe har wayewar gari bata gaji ba, kuma bata gamsu ba. Wannan yasa Allah Sai Ya bata jumriya da hakurin da zata iya zama ba tare da Jima’i ba kuma bata damu ba. Amma fa randa ta tashi yi sai namiji yasan ya hadu da mace.

 

 

Da wuya ka samu harijar mace tana Madugo saboda sukan dauki abun shirme, harija bata istimina, bare tayi amfani da gaban roba. Ita a kullum burinta taji gaban namiji a cikin gabanta. Da matukar wahala harijar mace taci amanar mijinta. Domin ita bata kamuwa da sha’awar namiji sai har idan ta tabbatar zai iya bugawa da ita ba wanda zai yi sau biyar bane yace a sarara ba zuwa anjima.

 

Harija tana iya yin Jima’i yau sai ta dauki tsawon lokaci bata kula namiji ba tana harkokinta muddin aka mata shi da kyau. Matsalar harija kada ka soma abunda kasan ba zaka iya ba. Sai dai ana samun wasu harijen da ake hada musu duka biyu ga harijanci ga kuma jaraba. Wadannan kuma idan ka shiga hannunsu sai mu tausaya maka.

 

Wannan itace harija:

 

#binance

Jarabebbiyar mace itace macen da ba zata iya yini guda ba bata yi Jima’i ba, idan son samu ne. Jarabebbiyar mace tana iya soma Jima’i yanzu cikin mintuna kadan ta samu gamsuwa.

 

Kamin mijinta ya fito daga wanka tuni har sha’awar ta ya sake tashi so take a sake yi.

Jarabebbiyar mace bata da hakuri ko kadan wajen danne sha’awar ta.

 

Sune ko mantuwa miji yayi ya dawo dauka bazai fita ba sai ya yi.

 Rashin hakurin da jarababbun mata suke da shi akan Jima’i yasa ake, samunsu cikin ‘yan Madugo, zina da aurensu, yin istimina babu kaukautawa.

 

Jarabebbiyar mace zata iya yin Jima’i da kowani irin namiji koda muharraminta ne muddin jarabanta ya motsa idan yaso daga baya ta dawo hayyacinta.

 

Wannan shine bambamcin dake tsakanin jarababbun mata da kuma mata harijai.

 

Tsangayarmalamtonga

Shawara Ga Mata!!!
NAMIJI ‘DAN GOYO NE GA WADDA TA IYA!!!

Yake ‘yar’uwa musulma kisani cewa mijinki wani mutum ne mai daraja da kima da mutunci da ya kamata kisan girman shi,ki kuma bashi girman shi.wajibine kiyiwa mijinki biyayya ki rinka tausaya masa,ki rinka kula dashi ki rinka tattalinsa kamar kwai,ko ince kamar kudi.

Ance za’a iya cin nasaran mutum ta hanyar kyautatawa,kamar yadda ba’a iya cin nasaran mutum ta hanyar fitina.Da hali mai kyau, da kalma mai kyau,da siffa mai kyau,da abinci mai dadi,da kallo mai kyau,da tsafta na zuciya dana jiki dana kaya dana wuri,Hira mai dadi da sauran abubuwan kyautatawa,kamar yadda baza kici nasara ta hanyar komai ba.

Don haka ‘yar’uwa kisani cewa mijinki sitiyarin rayuwar sa gaba daya yana hannun ki,Don haka ke ya kamata kisan yadda zaki tarairaye shi,yadda zaki juyashi, yadda zaki lailaye shi ki kwantar masa da hankali.Ya zama cewa rayuwar shi ta gyaru ta hanyar ki, hankalinsa ya kwanta ta hanyar ki,rayuwarsa tayi kyau ta hanyar ki,shawarwarin ki da halayen ki masu kyau sun daidaita shi akan sahu madaidaici.

Wasu matan zaka gansu kazamai, gashi basu iya girki ba,in tayi miya kamar ruwan wanke kai,kuma mijin yana bata kudin cefanen amma saita cinye kudin taki yi ba.bata iya tarban miji ba,bata iya lallaba miji ba,bata san kalmomin soyayyar da yakamata ta rinka fadawa mijinta ba,ya dawo wurin aiki ya gaji ba abincin kirki ba hirar kirki dole kuwa ya kai dare a waje,saboda inya dawo gidan ba dadi,ko kuma kiyita zunbura fuska kina cin magani kina fushi,wallahi mata mu muke sanya maza su canza mana,domin inyaga takunki bana MACE TAGARI bace shima sai ya juye,ayita tafka rigima,gida ya zama kaman filin kaci uwaka.don haka QALUBALE GARE KU MATA.

Shiyasa sai kaga mata suna layin gidan bokaye suce sun kasa gane kan mijin,ya za’ayi kuwa ki gane kanshi,bayan kinki gyara kanki, idan har zaki yi waican abubuwan dana ambata a baya,to zaki sami soyayyar mijinki,zai soki zai kuma so ‘ya’yanki,Don haka mata ku gyara halayen ku,ku gyara zamanta kewarku da mazajen ku, kuma mazan kuji tsoron Allah ku gyara,ta yadda za’a sami gyara ta ko’ina.

Allah ya bawa masu iyali zaman lafiya,Allah ya basu ‘ya’ya mahaddatan, Al’qurani mai girma, Masu Taqwa,masu gaskiya,masu Amana,masu mutunci,wainda zasu kafa mana gwamnatin musulunci masu kuma yi adalici.Mu da ba muyi auren ba Allah ka bamu mazaje nagari,suma mazan Allah ka basu mata nagari Salihai. Wadda zamu yi zaman aure na gaskiya da Amana.

Previous Post Next Post