Ga Mazan da sukayi aure farko: Ga yadda ake tadawa Amarya sha'awa kafin a fara saduwa da ita
MAGANIN SANYIN MARA MAI Tsanani Ga Mata
Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi,da fatan muna cikin koshin lafiya.
A yau na bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata,kuma wannan magani ne sadidan.
ALAMOMIN SANYIN MARA:
1. Dauke sha’awa:
2. Fitar farin ruwa daga gaba:
3. Tsagewar farji:
4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji:
5. Saurin inzali:
6. Ciwon idanu,har yakan sa a daina gani:
7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki:
8.fitar kuraje a baki da makogaru:
ABINDA ZA’A NEMA:
1. ganyen zogale( moringer)
2. Ganyen raihan(basil)
3. Kanun fari (Clove)
4. Citta (Ginger)
5. Tafarnuwa (garlic)
YADDA ZA'A HADA
Za’a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi.
Za’a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara(Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha,zaai haka sau 2 a rana.i
Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.
Za’ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1