Qalu Innalillahi Wa'inna ilaihi raju'un kalli yadda wata uwa take holewa tare da Dan kishiyarta lokacin da maman yaron ta tafi unguwa

Wannan Abu yayi matukar daga hankali musamman da mahaifiyar yaron ta dawo gida ta riskesu a Haka.

Kai tsaye ta nufi wajen Camera tsaro wato CCTV CAMERA domin ganin yadda akayi ta shawo Kan yaron nata har suke wadannan. Abubuwa.

Allah ya kyauta
Previous Post Next Post