Bikin taya Murja shaharriyar yar TikTok din arewa ya janyo Cece kuce biyo bayan yadda bikin ya kayatu

 

An dai gudanar da bikin taya ta murnar ranar zagayowar shekarar haihuwar ta ne inda mutane da dama suka taya ta tare da yi ma ta addu’a da dama

 

Murja wacce ta kasance fitacciya ce a Kafar TikTok na cigaba da nuna jin dadin ta kan yadda mutane da dama suka taya ta tare da aike ma ta sako


Duk da kasancewar ta rigimammiya da kuka ta janyo fada hadi da Cece kuce a kafafen sada zumunta hakan bai hana mutane aike ma ta da sako ba

 

 

Wani abun mamaki shine yadda aka janyo babbar abokiyar rigimar ta , A’isha najamu watoh A’isha izzar so ta aike ma ta da sako duk da kasancewa kwai tsamin Alaqa a tsakanin 

Bikin dai ya matukar kayatu lamarin da ya janyo Cece kuce hadi da janyo magangan a shafukan sada zumunta

Previous Post Next Post