SIRRIN SAMUN RINJAYE 

 

Anayin Wannan Sirrin a kan mace ko akan namiji ko a kan maganar aure ko a kan maganar naiman wani matsayi koma dai akan mayene kakeson kasamu rinjaye agun sa to xatka samu Insha Allahu, 

Related Articles

 

Dafarko ana son ka tashi cikin tsakiyar DARE kayi alwala kayi sallar NAFILA ràka’a biyu kowace raka’a bayan karatun FATIHA zaka karanta QULHWA kafa goma 10 bayan kayi sallama zakayi ISTIGIFARI 100 HAILALA 100 SALATIN ANNABI S A W 100 sai ka zauna kayi wuridin 

 

YA QAHHARU YA JABBARU ƙafa dubu uku da dari bakwai da saba’in da bakwai 3777 

 

Idan kagama wannan adadin sai ka saka goshin ka a ƙasa kaci gaba da yin wuridin YASAMI’U kafa ɗari uku da goma sha uku 313 kana gamawa,sai ka ɗago daga sujjadark sai ka roƙi Allah akan duk lamarin da kakes kasamu rinjayen a kansa wallahi zakaga abun mamaki wannan sha yanzu ne magani yanzu indai akan maganar samun rinjaye ne in sha Allahu a gwada aga ikon allah wannan mujarabun ne zaka samu nasara akan duk wanda kayi wannan aikin akan sa,Aikin kwana uku 3 ne zuwa bakwai 7 

 

Nayi Izini Ga Dukkanin Wanda yayi share Zuwa group 1 Kacal domin yan Uwa Su Amfana 

 

Allah Kacigaba da yimana jagoranci Acikin Dukkanin Al’amurranmu, Ameen Summa Ameen

Previous Post Next Post