Matar ta bayyana haka a wani Shirin WAZOBIA FM me suna market Runz a Daren Laraba, jaridar the ponch ta rahoto.

Me gabatar da Shirin ya bukaci masu saurare su Kira waya su bayyana abinda sukayi a kasuwa Wanda mutane Basu sani ba Kuma Suma basuji dadin aiwatarwa ba.

Matar ta bayyana dalilin dayasa ta bayyana wannan danyen aikin sai matar me soyar da zobon ta bayyana cewa:

Naje asibiti wata shida da suka wuce inda aka Gaya min cewa Ina ɗauke da cutar kanjamau.

"Nafara sayar da zobon da nakeyi na sayarwa wannan na sayarwa da mutane da Dama.

"Na Debi jinina da sirinji sannan na zubashi a zobon da Ni ma'aikaciyar jinya ce Amma dana tabbatar Ina ɗauke da cutar saina Dena, nabar aikin.

Matar ta Fadi dalilin dayasanya ta danyen aikin 

Tace banji dadin abinda na aikata ba Amma naji dadi bazan mutu Ni kadai ba,. 

Yanzu nakai wata shida inayin wannan ta6argazar Amma na tabbatar Allah zai yafe min.

Previous Post Next Post