Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya halarci liyafar cin abincin dare ta banƙwana da rundunar sojin sama suka shirya mashi a hedikwatar sojojin Najeriya a ranar 24 ga Mayu, 2023.

Previous Post Next Post