Jama’a Assalamu alaikum warahmatullah barkanku da zuwa shafin dala Top newa.

Kamar yadda kuka sani shafin Tiktok yayi suna wajan fito da mutane iri iri wasu masu abin ban al’ajabi wasu masu ban tausayi wasu abin haushi

Ananma wani bawan Allah muka samu a shafin yana nuna cewa Jaruma Maryam Yahaya tafi iyayansa a wajan sa inda harya ne shiga zai iya sadaukar da rayuwar sa akan Jarumar

Wannan magana tasa dai tabayawa mutane rai inda mutane da dama suke sukar sa

Kushiga nan domin ganin gani daga bakin sa.


Previous Post Next Post