Alhamdulillah yanzu Yanzu Rakiya Musa tayi magana akan soyayyar ta da Hamisu breaker, inda ta bayyana a shafinta na sada zumunta na Instagram cewa ita ba wata matsala a tsakaninta da Hamisu breaker a halin yanzu.

Jarumar ta bayyana cikin annashuwa da Jin Dadi cewa "Dama duk wata mu'amulla akwai sa6ani a cikinta kamar yadda hausawa suke cewa zomu zauna zomu sa6a"

Amma fa har yanzu supporters din breaker na kasar Nijar Basu amince da wannan Sulhu ba inda suke cewa ya cutar da 'yar uwarsu.

Allah yasa mu dace.
Previous Post Next Post