Ga video nan mun kawo muku a ฦ™asa ga duk mai bukatar kallo๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Domin shiga group namu ๐Ÿ‘‰Telegram

Daga Maijalalaini Islamic medicine 08137482786 WhatsApp 0r Call 08088863000 daga 12 na rana zuwa 10 na dare.

Muna jahar kano kasuwar kofar ruwa cikin tashar kuka @maijalalaini islamic chemist muna budewa 12 na rana zuwa 8 na dare.

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

 

 

FACEBOOK GROUP: maijalalaini Islamic chemist

EMAIL: drmaijalalaini

FACEBOOK PAGE LIKE: maijalalaini Islamic chemist

WhatsApp: 08137482786

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi Sallallahu Alaihi wasallam Salati

 

Share.

 

MAGANIN SANYI.

 

AYI SHARE SABODA ANNABIN RAHMA.

 

Kamar yadda muka kawo muku yadda zaa hada maganin sanyi a baya,a yau ma wata faida wacce take maganin sanyi ma jiki dana mara.

 

ZAA SAMO

 

1. Furen Zugale

2. Albasa

 

Zaa samu furen Zogale a wanke sai a samu Albasa a yayyanka a hada da furen a dafa,idan aka sauke ya wuce sai a rika sha kamar shayi safe da yamma.

 

Tsawon sati guda.

 

Wallahu a’alamu.

 

Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

 

LIKE AND SHARE.

Previous Post Next Post