zaka samu mace shekara 35,50, amma bata kula DA kanta wai hujjar ta tsufa Mai zai Dani yanzu ?. amma DA mijin zai bukaci Karin aure ta dinga kishi kenan wai yarinya zai aura.
Kada ki zama Mai watsar DA mijinki Saboda kina DA yara ki bashi kulawa ta musamman a Kullum.
*✿ HADIN NA MUSAMMAN ✿*
↝ man tafarnuwa
↝ man zaitun
↝ zuma
Ana hada su guri daya, sai ki rinka sawa a gabanki yana matse gaban mace.
*MAI DA TSOHUWA YARINYA _ HADIN YAYAN BAGARUWA*
・ ya’yan bagaruwa ta makka・ garin baure
Za’a soya ya’yan a hada garin baure adinga sha
*♜ HADIN KANKANA ♜*
Wannan hadin yana gigita mai gida.
kankana.
A matse ruwanta, mace zata yi matsi da shi,idan ya samu
kamar 10 m sai a wanke ,yana kara ni’ima sosai.
*■ GYARAN NONO ■*
Kunun alkama da madara zaki yi shi sau biyu,a rana zaki yai hakan kafin sati biyu a yi yaye da kuma sati biyu bayan yaye.
*□ GYARAN NONO □*
Hulba za’a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi ,sai kuma a shafa man hulba.
YANDA ZAN IYA AMFANI DA HABBATUS SAUDA DOMIN NEMAN LAFIYA