DAREN FARKO ( FIRST NIGHT
✎ jin zafi lokacin jima’i ( sex )
✎ yadda zaka Nasara a Daren farko.
● Mata da yawa suna tsoro mai zai biyo bayan dare farko a cikin wanna lokacin.
Ango yana da kyau Inda har ka samu damar ( sex ) da matar ka, kayi kokarin zuwa hospital da ita ko kuma ka Bari ( gaban ta ) ya warke domin ciwon da ta samu.
● Inda an gama Ki samu ruwan dumi Ki gasa kanki kafin Ki kwanta domin zai rage zafin.
● Ki dinga tsarki da ruwan dumi da magarya da bagaruwa domin zai Kara matse ki.
● ganin jini ( Daren farko ba shine budurwa bace ka fahimta akwai hanyar rasa budurci sosai.
● sex & lesbian.
● kwararowar jini da qarfi a lokacin haila Rashin lafiya. hawan doki.
● Daukan kaya mai nauyi. Faduwa haka kawai idan tsautsayi ya ratsa.
● Tsallaka rami. Ko kwalbati.
● fyade nan Zan yawo hankalin Mata Wanda suka samu matsala wato ( fyade ) idan har yana sonki Ki gaya masa gaskiyar an taba miki ( fyade ) domin Inda har ya gano daga baya ( ba Zan gaya miki komai ba Amma kin San sauran ).
● a dinga Neman shawara masana ( kafin aure da bayan haka ) kada Ki dinga shan magani barkatai yayi miki illa keda mijinki.
RADADI BAYAN GAMA JIMA’I ( sex )
wannan matsala na addabar wasu daga cikinsa Mata ba kuma sai sabbin aure ba, har tsofafin hannun, wannan matsalar tana Hana Mata jin dadin jima’i , domin magance wannan matsala sai a nemi.
■ garin hulba.
sai a tafasa sai ki rinka Kama ruwa bayan nan kuna sai ki hada.
● man zaitun da man ridi.
ki rinka shafawa a gaban ki, shima namijin zai rinka shafawa a gabansa.
ZAFI LOKACIN JIMA’I
Rashin ni”ima afarjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin jima I shi kansa
mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samu gero ki surfa ki hada da bazar kwaila
da kanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin.
*NONONKI BABBAR KADDARA KI
*
Nono babbar kadara
☏+2348037538596
✎ sirrin rike miji
ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu ( waken soya ) ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai ba hakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakiji yana kanshi to sai ki sauke idan yasha iska ki daka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan na waken soya sau daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nonon wannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.