Yanzu yanzu Abis fulani ya war ware komai game da maganar tura murja Ibrahim kunya

 

 

wanna abun ya faru ne a lokacin da wata kura da take faruwa a kafafen sada zumunta da wasu daga cikin yan kannywood da kuma jaruman tiktok

 murja Ibrahim kunya dai kowa ya san ta gane da barkwanci da kuma wasu abubuwa daban daban inda wasu saga cikin suka tanka mata ita kuma bata bar su ba


sai dai kuma wani dan tiktok shima da yayi fice ya futo ya war ware komai da ke faruwa a lokacin da mutane ke ta tofah albarkacin bakin su

 

 

sai dai abis Fulani ya fadi wasu abubuwa da ba kowa ya san su ba inda wanna abu shima ya kara tasa kura a lamarin murja duk da dai ita murja tana can gidan yari yanzu


Previous Post Next Post