Kalli bidiyon Rawar iskancin da rahama sadau ta saki Wanda yaja CeCe kuce sosai a social media.
Idan me saurare Bai manta ba jarumar Tana Janyo magana sosai a social media wajen fitar da tsiraicin da takeyi abubuwan da Basu kamata ba musamman irin wannan fitar da tsiraicin.
Wannan dalilin ne yasa aka koreta daga masama'antar ta shirya fina-finan hausa na kannywood.
Allah ya shiryemu.