A jiya Alhamis ne akayi dinner din bikin Jaruma Khadije yobe wacce akafi sani da Kareema acikin shiri me dogon zango Izzarso.

Kamar dai yadda aka sani katin bikin ya bayyana cewa Za’a daura Auren Jarumar ne a yau Juma’a 10 ga watan February na shekarar 2023 da misalin karfe 2:30 na rana a Masallacin Juma’a na Nasarawa dake a garin damaturu na Jahar Yobe.

 

Muna masu Addu’a ubangiji ya Basu Zaman lafia Ameen ga kadan daga cikin Shagalin Bikin nan

Previous Post Next Post