A jiya ne litinin wata Budurwa ta saki Sabon faifan bidiyon ta a Tiktok inda take bayyana cewa tagaji da wannan sanyin da akeyi har tayi magana akan cewa tanaso tasamu matsahi me jini a jika Wanda zai dirka Mata ciki ta biya shi.

Wannan labari yaja Hankalin muntane sosai musamman a kafar sada zumunta ta Facebook da Instagram inda wasu suke zaginta wasu Kuma suke Yaba Mata.

To Allah yasa mu Dace.
Previous Post Next Post