Hukumar Hisbah reshen jahar kano ta kama wani matashi Dan asalin jahar Kano wanda yayi wata Sabuwar waka me suna dai dai tanan.
Wakar taja hankalin yan mata musamman ma Shafukan Sada Zumunta irin TikTok da Facebook ta yadda mata ke hawa wakar suna rawar irinta rashin mutunci.
Hakan yasa Hukumar t Hisbah ta nemo matashin tare da yan uwansa domin aji Dalilin yin wakar, Kalli Cikakken vedion anan