YADDA ZAKA HADA MAGANIN KARIN GIRMAN AZZAKARI CIKIN SAUKI.
Yan uwa da dama suna bukatar karin girma tsawo da kauri da gaba domin samun kwarin gwiwa wajen jima’i.
Dukda kamar yadda nake fada shi girma tsawo ba shine yake sa ka iya gamsar da mace ba,hasali ma mata sunfi son mai kauri fiye da wanda yake da tsawo,amma koma yaya ne sai ka nemi:
1. Albasa.
2. Tafarnuwa
3. Zuma.
Da farko zaka samo Albasa guda madaidaiciya zaka yanka biyu zaka wanke,zaa samu Tafarnuwa yayan guda 7 a bare ta a yayyanka kanana a hada da Albasa din a zuba ruwa rabin kofi a markada.
Sannan a zuba zuma chokali 10 a ciki a aje a Fridge zaka kasa 4 kasha kashi 1 safe kashi daya yamma,sauran washe gari shima kasha,idan ya kare ka sake hada wani har sati 3 zuwa wata 1.
Idan kana da fridge zaka iya hadawa da yawa ka aje ka rika sha.
Allah yasa mu dace.
Amfanin Man Zaitun Mafi Girma Guda 10 Ajikin Mutum:
sirrin rike miji
• Kamar yanda muka sani cewa itaciyar zaitun itaciyace mai albarka wacce Allah madaukaki yayi rantsuwa da ita acikin Alkur’ani mai girma. Shine itaciyar da Allah ya bawa Annabi Adam (A.S) domin yayi amfani dashi wajen warkar da dukkanin wata nau’In cuta anan duniyar banda mutuwa. Don Haka zaitun bayada kayyadajen adadin magani wanda yake yiwa dan Adam saidai kawai ana sarrafa sane gwargwadon lalura gwargwadon yanda amfaninsa zai bayar.
1. Zazzaɓi: Wanda ya kamuda zazzabi kowane irine yaro ko babba zaiyi amfani da man zaitun yasha cokali 1 sannan ya shafe jikinsa dashi wannan yana matukar tasiri fiyeda yanda ba’a zato. Zazzaɓi yana haifar da faffashewar kwayoyin halitta wanda suka hadu suka bayar da jini a turance(blood cells) shiyasa idan aka kamu da zazzaɓi jiki yake saurin yin zafi hakama kuma yana janye ruwan jiki sai asami dagawar daidaituwar dumamar jiki.
2. Matsalar Ido: Wanda yake fama da matsalar ido yayi jaa,kaikayin ido,zubar ruwa daga idon,yawan ajiye kwantsa,gani hazo-hazo sai ya nemi ainahin man zaitun yarinka digawa idan zai kwanta barci. Akwai zafi sosai amma kuma za’a sami biyan bukata.
3. Matsalar Rikewar wani bangaren jiki: Musamman masu fama da matsalar rikewar wani sashi daga jikinsu kokuma wata gabar sanannen abune wannan anayin amfani da man zaitun don kawarda wannan matsalar ana shafawa awajenda yakeda matsalar.
4. Kurajen Fata kona fuska: wannan ma wata hanyace wacce kusan ansanta bawai boyyayen abu bane gamai fama da matsalar fata tun baga kaikayin jiki ba harya zuwa kurajen jiki dana fuska ana yin amfani da man zaitun.