INNALILLAHI: Ansaki Bidiyon Wani Dan Iskan Tela dayake wa Matan Aure…


tirkashi lalacewar tarbiya ta sanya wani tela yana lalatawa wata budurwa tarbiya 

Jama'a assalamu alaikum barkanku da sake kasancewa damu a cikin wannan tasha tamu mai tarun nishadai da yawa kaman yanda kuka sani wannan shafin namu yana suburbudo muku dalabarai mai nishadantar daku 


A yau muka samu wani labarani wani telam mata a jahar kano wanda acikin wasu abokansa sukada dauki hotunan abubuwan da yake da yan mata na lalata idan duka kawo masa dinki shago, duba da yanayin yanda suka dau tsawin lokaci suna bashi shawara sakamakon abubuwan da yake aikatawa na rashin tarbiya da yan matan hausawa idan sun kawo masa dinki amma yayi biris da abin 


Hakan yasa suka yanke shawarar daukar hotunansa tare da dorawa a yanar gizo-gizo ko hakan zaisa ya gyara tarbiyarsa .


wanman yasa mutane suke ta tofa albarkacin bakindu.


Wasu sukan kira hakan yadace wadu kuma akasin haka .

Mun gode da kasan cewarku  acikin wannan shafin namu mai albarka .






Sakonmu Yafi na Malamai Zuwa Ga Al’ummah – Ado Gwanja


Tunda Har Aka Tozarta Ni Ni Kuma Sai Na Ciga Ba Da Wakokin Batsa – Ado Gwanja


Mawakin da yai kaurin suna wajen wakar iskanci kuma jarumi a masana’antar shirya fina finan Hausa ta Kannywood Ado Isa Gwanja ya bayya cewa, sakonsu yana ishewa fiye da na Malamai.


 


“Ana yarda da mu ana kallonmu, kuma ana sauraronmu fiye da yadda akewa Malamai, sabida a halin yanzu mutane sunfi karkata ga harkar nishadi fiye da jin wa’azi.”


Gwanja ya kara da cewar, haka Ilimin boko, Malamanmu na wancan lokaci da kuma mutanen kirki suka dinga kyamatarsa, aka bar harkar a matsayin kafirci, sai ya zamana mafi yawan wadanda suke Ilimin a wancan lokacin basu da llimin addini sai gashi a yanzu susuke mulkar al’umma.


Haka ma maganar ‘Film Village’ maimakon a bari a yi shi a Kano inyaso sai a shigo da Malamai da Hisbah cikin lamarin gudun kar a dinga wani abu da bai dace ba, amma sai aka hana gabaday, to idan aka yi shi a wata jihar makociyar Kano fa? Kaga abinda ake gudu dole shi zai faru, maimakon a yi shi a kano a Musuluntar da shi kaga aka yi shi a Kaduna baza a Musuluntar da shi ba, kuma dole zai shafi yan Kano.” Inji Gwanja.


Previous Post Next Post