Tofa Gaskiyar Magana akan Bikin lukuman na shirin Labarina ummi karama ta fashe da kuka kai lallai mata akwai kishi
Idan baku man taba zaku ga yadda ake nuna tsantsar soyayya tsakanin lukuman da ummi karama acikin shirin labarina series wanda saira moves yake yiwa akan YouTube.
Yanzu batare da wani bata lokaci ba zamu saka muku wani fai fan bidiyan ummi karama domin kuga abun da yake saka wa mutane suna cewa tana kishi da auran lukuman.
Jaruma rahama sadau tana daya daga cikin jaruman masana antar kannywood da tauraruwar su tamika zuwa wani babban mataki wanda ba ko wacca jaruma ce ta samu irin wannan ba.
Amma duda haka jarumar sai sa tayi wani abu wanda ya jawo mata zagi to sai dai duda haka Allah bai sa tauraruwar zata dishe ba domin har yanzu ana yinta sosai da sosai a social media.
Muna fatan Allah ya yimana muwafaka ya kare mu daga fadawa halaka wanda kuma suke cikin halakar idan suna da rabo Allah ya kubutar dashi daga wannan halakar wannan shine karshan rahoto
a wani labarin na Daban kuma kukaran ta shi.