Ramlat Mohammed ta gurfana gaban kotu bayan kama ta da ‘yan Hisbah suka yi.

Kotun musulunci a Kano ta yi umurnin daure ‘yar TikTok din a gidan gyara hali.

An kama jarumar da laifin koyar da karuwanci da yada badala.
Previous Post Next Post