DA ZAFI ZAFIN TA
Wata sabuwa doka ta Hana lefe a jihar Kano
Mutum ka iya tsintar kansa a gidan yari matukar ya yi lefe a Kano -
Doka ta tanaji dauri ko biyan Tara ga Duk mahaifin daya karbi lefe a Kano
Inji shahararran Barrista Nan Barrista Abba Hikima Fagge yafadi hakane a wata faifan bidiwo dake yawo a social media yanzu da daddaran Nan
Tini matasa Suka fara dubo numbobin wayan yanmatansu dake Kano