Shin Yanzu Zaku Iya Yadda Jarumar Kannywood Fati Washa Ba Fulatana bace? Kalli yadda Tayi Wasu Zafafan Hotuna Na Musamman Masu Matukar Kyau da Kyau Abun Sha’awa.
Wasu Kyawawan Hotuna da Jarumar ta Saki Ne Suka Tabbatar da Hakan Na Nuni da Cewar Ita Jaruma Ce Kuma Ba Fulata’Na Wannan Kenan.