A KIYAYE DOKAR ALLAH A ZAUNA LAFIYA : Nafi'u saurayin Hafsat ne da jumawa bayan Hafsat tayi aure shine suka ha'da Kai suka fara kasuwanci (Business) tare da Nafi'u Kuma Allah ya basu sa'a suka samu ku'di masu yawa har ita Hafsa ta bu'de Shago a zoo road,
Previous Post Next Post