Amfanin taba nonan matarka a yayin da kuke jima’i sabon salo daga malamar abaje in kasan bakada aure karka kalla danna nan.
AMFANIN SABARA GA LAFIYAR MUTUN
1–ULSA KO WACE IRI
A Riqa Shan Garin Sabara Mai Laushi Sosai da Kunu ko Nono Akai Akai Za’a Sami Lafiya
2–CIWON DAJI ( CANCER)
A Shata Da Nono A Kwa6a Garin ta da Man Shanu, Ana Shafa wajen ta Dajin Ya Bayyana
3– MATA
Kunun Sabara Na Kowowa Matan da Suka Haihu Ruwan Nono
4–QURAJE
Ashafa Ganyen Sabara A jiki Bayan Jiqa Shi da ruwa
5–HIV
Wanda Ke Fama da Karyewar Garkuwar Jiki Ya Riqa Shan Kunun Sabara Yana Qarfafa Garkuwar Jiki
6–TARI
Ajiqa Ganyen Sabara a Face Ruwan Asha Cokali 3 da Safe 3 da Yamma
7–QUNA
Ana Barbada Garin Sabara A Quna
Kuma Ana Shanta Saboda Wutar Ciki
8–BASIR
Ana Shan Garin Sabara da Nono Sau Daya a Rana Maganin Basir ne,
8–A kan tafasa saiwar sabara sai a tace ruwan a sha da safe kamin a ci abinci dan kashe tsutsar ciki.
9–BAKI
Ana Tafasa Ganyen Sabara, Idan ya Koma Dumi
A Kuskura A Baki Dan Maganin Afata day aqurqjen Kaki da Amosqnin Baki
10–SUGA
Gan yen Garin Sabara Shan Shi a Kunu KO Nono
Yana Saukar da Suga Ga Mai Fama da Ciwon Suga,
11–MIYAGU
Ana Hayaqi da Ganyen Sabara Dan Kariayar Miyagu
12–MATA
Shan Kunun Sabara Na Gyara Fatar Jikin Mace Tayi Kyau,
13–Ka Tura Wani Group Dan Wasu Su Amfana
GARGADI
Baa amfani da sabara na wani lokaci mai tsawo domin gudun matsalar.