Kalli Jerin Wasu Gurare 5 A Jikin Mace Da Zaka Taba Sha’awar Ta Ta Motsa Dole Sai Ta Bukaci Kuyi Jima’i
DAREN FARKO

SOYAYYA CE KO MUGUNTA:
.
Bayan sallar isha’i da wuri ango Ahmad
ya koma gida, daga nan suka shiga daki,
daga nan kuma ango ya kulle daki yayin da
Amarya mai suna Hafsat kuwa tana zaune
akan gado kanta lullube da kyalle.
.
Daga nan kuma Ango ya karaso gareta
ya yaye mayafi, aikuwa amarya ta dago fuska
da murmushin ta, bisa mamaki sai taga
ango ya turbune fuska, hankalinta bai tashi ba
sai data ga ya zaro bel dinsa yana nannadewa a hannu, take kanta ya kulle dan bata san miye manufarsa ba.
.
Kan kace me ango ya hau amarya da duka
yana zaneta da bel tun tana ihu harta rasa bakin kuka, jim kadan jikinta duk ya tattashi
amarya sai sheshshekar kuka.
.
Bayan nan kuma ango ya daura ruwan zafi
yayi mata treatment,sai abin ya bata mamaki
ganin ya daketa da hannunsa kuma yana jinyarta.
.
Bayan ta warke ne kuma ta tambayesa meyasa yaimata dan banzan duka haka a darensu na farko?
.
Ahmada yace: “badon komai na zaneki ba illa wahalar dani da kikayi lokacin da na nemi soyayyarki,
na kasa hakura hakan yasa na rama da duka 
ANGO DA AMARYA…A DAREN FARKO.:

Duk yanda mace da Da namiji suka girma a daren farko akwah matakai da hanyoyin da suka kamata suyi anfani dasu a bangaren mu’amula ta yanda zasu karfafa lafiyar su dan more rayuwa.

Akwai dabi’un, sana’a ko anfani magunguna tin a gida da mafi yawa mata keyi daga karshe mata su rasa budurcin su. Hakan kan jefa wasu mazajen wasiwasi musamman ga mazan da suka taba auren matan da basujisu hakan ba da farko.

GA KADAN DAGA CIKIN ABABEN DAKE SA MATA NA RASA BUDURCIN SU ALHALI BASU TABA SANIN DA NAMIJI BA.

1. Yawan sa hannu a gaba.
2. Biya ma kai bukata ta hanyar anfani da wasu ababe.
3. Cushe cushe da sunan magani
4. Motsa jiki
5. Daukan kaya masu nauyi
6. Yawaita tsallaka kwalbati ko hawa keke.

Ire iren wadannan dalilai suna kai mata ga wannan yanayi maigida ya zargi ko mace tasan da namiji a baya

A Wani Bangaren Kuma

A ziyarar da wakilinmu ya kai zuwa gidan Dirama, idanunsa ya gane masa abubuwa daban-daban, sannan kunnensa ya jiye masa wasu daga ciki. Akwai abubuwan ban mamaki da ban tausayi gami da ban al’ajabi.

Abubuwan ban mamaki

Daga cikin abubuwan da ya gani na ban mamaki su ne, cin karo da cikakkiyar budurwa wacce da ka kalleta ba sai an yi maka bayani ba ka san gidansu akwai rufin asirin da ba rashi ne ko talauci ya kawo ta gidan ba, sannan kuma kuma za ka ga budurwar da idanka dube ta ka san ba rashin masoyi ne ya kawo ta wannan wuri ba, saboda irin kyan halittar da Allah ya yi mata.

Wata kuma za ka ganta ita ba kyau ba, babu cikakkiyar sutura sannan kuma ga kwarewa a tantiranci, domin a ganinta idan ba ta yi irin wannan zakewar ba kamar ba za ta samu kasuwa ba.

Abin Tausayi

Wani abin tausayi da zai iya sanya hawaye ko kuka shi ne, cin karo da yarinyar da bai kamata a ce an ganta airin wannan

Previous Post Next Post