Aminu Saira Yayi Zazzafar Martani Ga Mutanen Da Suke Yawan Masa Korafı Kan Labarina Musanman Ma Mutanen Da Suke Ganin Rana Gardama Bai Dace Ba .

Mashiryin Shirin Na Labarina Wato Malam Aminu Saira Ya Bayyana Cewa Saida Yayi Istikhara Kafın Ya Samu Mutumin Daya Dace Da Yasashi A Matsayin Raba Gardama .

Inda Aminu Saira Ya Bayyana Cewa Yawan Korafe Korafe Da Yake Samu Yana Bata Masa Rai , Musanman Ma Yanda Wani Lokacin Kananan Yara Ke Maza Suna Rubuce Rubuce Ko Korafe Korafe Kan Shirin Nashi Na Labarina Series .

Ya Bayyana Cewa Shi Kansa Shirin Na Labarina Ra’ayinsa Ke Sawa Yayi Shi , Idan Yau Yace Yadaina Bazai Ci Gaba Da Shirin Ba Ba Wani Abu Dazai Dameshi .

Irin Maganganu Na Rashin Da’a Da Ake Yawan Masa A Shafukan Sada Zumunta Yana Damunsa

Ku kalli Cikakken Bidiyon Hirar Anan 

Video Player

Previous Post Next Post