Wani mummunan labarin Amarya da Ango kenan damuka tashi dashi a safiyar yau wanda ya matukar girgiza mutane kasancewar labarin bamai kyau bane.

Inda aka tsinci gawar amarya da angonta acikin dakinsu sun Mutu kuma babu wanda yasan Allah yayi musu rasuwa su biyun.

Rahotanni sun bayyana cewar Amarya da angon dai sun mutune tun ranar alhamis wato daren Alhamis kenan inda sai ranar juma’a aka gane cewar sun mutu.

Lamarin daya matukar tayar da hankalin alumma tareda, an bayyana cewar auren nasu bai jima ba da akayi.

Allah ubangiji yaji kansu da rahama yasa aljanna makomarsu Amin Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna hausanews.com.ng domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Previous Post Next Post