Tirkashi kalli Bidiyon yadda ake saka musu kwado a cikin wando, duk Wanda yayi minti 5 da kwadon a Wandonsa yaci kyautar mota.
Wannan wani gari ne a yankin India Wanda suke da wata Al'ada ta idan za'ayi aurenka Dole sai an gwada ku an tabbatar Baku da tsoro, shine za'a saka muku kwado a cikin wandon ku kowa yayi minti biyar a hakan, yadda jaridar the nation suka tattauna da wasu daga cikin masu wannan al'adar akan cewa menene amfanin yin hakan?
Sai suka bada amsa da cewa, idan har kukayi minti biyar dinnan ba tare da tsoro ba to hakan Yana nuni da cewa lallai zaku ita zaman aure, Wai Kun girma kenan.
Shin idan a wannan garin kake Anya zakaci screening kuwa?