Tinubu ya yiwa Buhari alfarma guda, ya ce ya tura sunan wanda yakeso a bawa minista daga Katsina.
Tuni Buhari ya dama wannan damar, ya aika sunan wani dan asalin jihar Katsina.
Rahoto ya bayyana hasashen wanda Tinubu ke so ya ministan kudi a Najeriya.