Sabuwar rigima Rashida Mai sa’a ta Caccaki Aminu j town bayan Sukarsu da Yayi cewa basu son taimakon Yan uwansu Yan Fim.

Tsohuwar Jaruma a Masana’antar Kannywood Rashida adamu Abdullahi da akafi sani da rashida Mai sa’a ta maidawa Aminu j town da martani bayan Sukarsu da yayi kan cewa basa son taimakon yan uwansu yan film.

Shafin labarai shine ya kawo wannan rahoto Kamar dai yadda aka sani Aminu j town ya fito ya Caccaki yan Masana’antar Kannywood kan rashin taimakawa wani daga cikin jaruman Masana’antar me suna malam lawal gajere wanda ya kamu da matsalar kafafu har baya iya tafiya.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

 

Previous Post Next Post