Yadda Ake Gane Mace Mai Daɗi Wacce Ta Iya Jima’i Da Yadda Ake Gane Mace Marar Daɗi Wacce BaTa Iya Jima’i Ba, Wannan Shine Bidiyon Kai Tsaye.

MAHIMMANCIN SADUWA TA FUSKAR AURE

Amfanin jima’i ga lafiyar ma’aurata. Hakika Allah (S.W.A.) yasa albarka a cikin rayuwar aure. Toh albishirinku ma’aurata da matasa masu shirin zama angwaye da amare. Aure nada muhimmanci sosai ga rayuwar ‘dan adam. Aure sunnar Annabin muce (S.A.W.), ibadane, more rayuwane, kwanciyar hankaline, mutumcin ‘dan adam da kuma kariya. Wadannan abubuwa da muka zayyana akwai hanyoyin da akebi na

Musulunci domin a cimma nasarar samun su a cikin aure, haka kuma bayanin kowanensu na bukatar sharhi mai fadi na ilimi. Don haka sai anemi bayanan malaman sunnah.

Adaidai wannan wurin, zamu takaita kan mu wajen bayanai akan amfanin jima’i ga lafiya: ma’ana- abunda zaka iya moruwa dashi na lafiya da jima’i ke amfanarwa. Ko shakka babu, fahimtar wannan mas’ala zai iya baka damar sanin hanyar halas da zaka iya magance wasu matsalolin lafiya ta hanyar saduwa da iyalinka.

 

Haka kuma, zaya sanya ka cikin mamaki da fahimtar rahamar Allah madaukakin Sarki akanka.

Daga cikin wannan abubuwa da jima’i ke maganinsu sun hada: rage hawan-jini (BP), rage wahala, karfafa garkuwar jiki, gyara maniyyi da sauransu.

1. RAGE HAWAN-JINI :

Abisa wasu bayanai masu inganci da muka tattaro na wasu masana kimiyya, yin jima’i tsakanin ma’aurata na taimakawa wajen rage hawan-jini a lokacin da yake hauhawa.

 

 

 

2. HUCE WAHALA:

 

Idan maigida ya dawo aiki ya shawo wahalar aikin ofis, ta kasuwa ko wata wahala mai wuyar gaske kuma ya naso ya huta, toh sai yayi wanka, yaci abinci, ya kuma sha ruwa ko lemu, sa’annan ya sadu da iyalinsa. Ko shakka babu zai samu wani irin hutu da bacci mai dadi da kuma debe wahala. Jima’i na rage ‘stress’ da ‘pressure’ sosai.

 

 

 

3. KARFAFA GARKUWAR JIKI:

 

Binciken wasu masana kimiyya ya nuna cewa, mutane (magidanta) masu yin jima’i akai-akai sunfi yawan sinadarin “antibody” a cikin jikinsu fiye da wanda basu yin jima’i kamar yawan nasu. Shi dai wannan sinadari amfaninsa shin kare jikin ‘dan adam daga cututtuka (germs, viruses and other

AMFANIN YIN JIMA’I AKAI AKAI

 

Abubuwa 10 da yin jima’i akai-akai ke yi wa lafiyar mace

 

Jami’an asibiti sun bayyana wasu hanyoyin da jima’i ke taimakawa wajen inganta kiwon lafiyar mace.

 

Likitocin sun ce yin jima’i lokaci-lokaci na kaifafa kwakwalwar mace, inganta gaban mace yadda koda ta tsufa ba za ta samu matsalar yoyon fistari ba ko rashin iya rike fitsari.

 

A dalilin haka likitoci ke kira ga mata musamman wadanda suka dara shekaru 30 da su rika yin jima’i akai-akai domin inganta lafiyar su.

 

Ga Abubuwa 10 da jima’i ke yi ga lafiyar mace

 

1. Jima’i na kwantar wa mace hankali.

 

2. Yana karfafa karfin garkuwar mace da zai rika kare mace daga kamuwa da cututtuka.

 

3. Jima’i na taimakawa wajen kare mace daga kamuwa da hawan jini da cututtukan dake kama zuciya.

4. Yin jima’i akai-akai na karfafa karfin mara inda mace koda ta tsufa ko ta haihu ba za ta rika samun matsalar rashin iya rike fitsari ba.

 

5. Jima’i na kaifafa kwakwalwar mace da ke inganta yin nazari da zurfin tunani.

 

6. Jima’i na Kara wa mace sha’awa.

 

7. Yana taimakawa mace wajen yin barci mai nauyi musamman ga matan da suka dara shekaru 40.

 

8. Yana kare mace daga kamuwa da cutar mantuwa da Vinci.

 

9. Kara karfin kasusuwa.

 

10. Kara dankon soyayya tsakanin mace da mijinta.

 

Maidoro Multimedia

Previous Post Next Post