wannan itace Halittar da Allah yayi min: Kuma nafi karfin yaro Dan shekara 25 zuwa 30. kalli bidiyon Dake kasa kaji daga bakin me ita.

Wannan itace asalin halittar da Allah yayi min kuma nafi karfin yaro wallahi.

Nafi karfin 'yan shekara 20 zuwa 25 saidai sama sune Zan iya hakuri dasu.
Previous Post Next Post