Maryam Hiyana Dai Ta Ja Zarenta A Cikin Masana’antar KannyWood Domin A Lokacinta Babu Wada Jaruma Da Takaita Ballantana Ta Sha Gabanta,
Sai Dai Daga Abaya Kuma Jarumar Ta Hadu Da Jarabawa Inda Gaba Daya Tabar Masana’antar KannyWood Din Taje Tayi Aure.
Bayan Aurenta Allah Ya Albarkaceta Da Haihuwan Yara Da Dama, Inda Tayi Shekara Da Shekaru A Gidan Aurenta Ba Tare Da Duniya Taji Wani Halin Rashin Dadi Daga Gidanta Ba.
Sai Dai Cikin Kwanakin Nan Jarumar Ta Bayyana A Shafin Tiktok Inda Wata Wacce Bamusan Ko Wacece Bace Ta Dinga Wallafa Bidiyoyinta Tare Da Maryam Hiyana.
Hakan Ne Yasa Mutane Suke Gunanin Ko Menene Ya Faru Da Auren Nata Har Ta Fito Shafin Tiktok Tana Wallafa Bidiyoyinta. Wata Mai Rubuce Rubuce A Shafukan Sada Zumunta Mupheeda Rasheed Taba Tsohuwar Jarumar Shawara Mai Kyau. Inda Ta Rubuta.