Fitacciyar Jarumar Film Din Hausa Wanda A Yanzu Take Taka Muhimmiyar Rawa Acikin Duniyar Fina-finan Hausa Wato Nafisat Abdullahi, Ta Bayyana Yadda Rigimar Ta Barke Tsakaninta Da Hadiza Gabon Akwanakin Baya.

Jarumar Wanda A Yanzu Take Amsa Wani Suna Na Daban Acikin Wani Shirin Film Mai Dogon Zango Wato Labarina Da Suna Sumaiyya Ta Bayyana Faruwar Lamarin, A Yayin Hirarya Da ‘Yan Jarida.

Acikin Tambayoyin Da Akayiwa Jarumar Ta Bayyana Cewa Dama Can Babu Wata Alaka Mai Karfi Tsakaninsu Wajen Sadarda Zumunta Wato Chating Da Turanchi Dama Basayi.

Sannam Ta Bayyana Cewa Akwai Jarumai Da Suke Zaman Lafiya A Masana’antar Amma Basa Sadarda Zumunchi A Tsakaninsu, Ga Dai Hirar Yadda Ta Kasance Da Ita Domin Kuji Cikakken Bayani Daga Bakinta.

Tofh Zamu So Ku Karbi Ra’ayoyinku A Sashenmu Na Tsokaci Akan Wannan Bidiyo Na Nafisat Abdullahi Game Da Rigimarta Da Jarumar Fina-finan Hausa Wato Hadiza Gabon, Sannan Kada Ku Manta Ku Danna Alamar Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-shiryenmu Akoda Yaushe Mungode.


Previous Post Next Post