Kar ku yanke min hukunci Aure na keso cewar safara'u Safa kalla bidiyon.

Kowa dai yasan wacece Safara'u jarumar film me dogon zango kwana chasa'in inda akaga wasu bidiyoyinta suna Yawo a social media har suka jawo CeCe kuce, shine ma ya Zama sanadiyyar dakatar da ita a cikin Shirin na kwana chasa'in.

Kwatsam Kuma sai akaga jarumar tare dasu Mr 442, suna sharholiya har tayi Waka me taken "Na chanja gida, na chanja kala, nabar sana'ar wa 'yan wahala".

Allah ya kyauta.
Previous Post Next Post