Zafi yayi yawa shiyasa na fito domin Shan iska cewar wata Budurwa: kalli cikakken bidiyon domin Ganewa idonka.
A cewar Budurwa yanayin wannan zafin da ake idan ka saka Kaya masu nauyi a bikinka tsab za'a iya zuwa da safe a tarar kazama marigayi wannan Dalilin yasa take fitowa a irin wannan Dress din.
Tace Tana fuskantar Kalubale akan hakan Amma Sam hakan ba damuwarta bane.
Allah yasa mu dace.