Tabbas Maganar gaskiya itace kowacce halitta aduniya babba burinta shine samun farin ciki kowanne lokaci Danshi,farin ciki wani abune Mai mutukar taka rawar gani acikin rayuwar kowacce Irin halitta aduniya Haka tasa ake samun nutsuwa alokacin farin ciki.
Ina Mata da maza wan Nan wata sabuwar da barar samun farin cikice domin inganta rayuwar aure hakika aure wani abune Mai mutukar muhimmancin gaske da Allah ya halitta aure tsakanin bayinsa mata da maza badan wani abuba sai Dan samun zuri,a.
Ahalin yanzu ana mutukar samun matsaloli masu mutukar yawan gaske acikin aure harwasu na ganin kamar auran awan Nan lokacin bashi da amfani duba da yadda ake mutukar samun matsaloli acikinsa tambayar itace shin meye yake kawo wan Nan matsalar Haka acikin aure?
Bayan muhimmin bincike daga masu ilimi awan Nan fanni, San Nan Kuma da tambayar Mata Dan jin dalilin faruwar Mutuwar aure da yawa Mata sun bayyana cewa rashin samun muhimmiyar kulawa shine dalili na farko dake kawo wan Nan matsalar.