Uwar gida tsaya akan wan nan sirrin shine ake kira da manta wando a gado kisa shi surutu kamar dan yaro tabbas mata ku sani farin cikin mazajenku shine samu farin ciki daga ni’imarku lalle shawara mutukar kikaji mijinki zai karo aure Toh akwai matsala da dinki bai kai da diba uwar gida.

Rike wan nan sirri kan Kisha mamaki zaki dukkan abu da kikeso agidanki babu mai tankawa kin mallaki gidan bawai sai da asiri ba wallahi mata kuna ban kunya wai ku tsaya kunaiwa namiji asiri ga babban asiri nan kina da kogin dadi hada kanki kuga ikon Allah sai kinsa shi aiki kamar dan aike babu boka babu malam yar uwa.

Kula da kanki ki tabbatar kina mutukar kyara gaban haka kuma kina mutukar kulawa da nonuwanki domin akwai maza da yawan gaske babu abun dake mutukar burgesu jikin matansu sai nono ki fahimci asalin abun da mijinki yafiso ajikinki dawan nan zaki masa aiki yan uwana mata karku sake ana bata muku rai da maganar kishiya dan Allah.

Previous Post Next Post