Matasa Sun Halaka Mai Adai-daita Sahun Da Ya Kashe Fasinjansa Kan Naira 50 A bayelsa.

Wasu fusatattun matasa a Kpansia a unguwar Yenagoa a jihar Bayelsa, sun yi wa wani mahayi A Dai-dai dukan tsiya har lahira saboda ya kashe fasinjan sa mai suna, Godiya.

 Mahayin Keke ya da ɓawa fasinjan nasa wuƙa har lahira a kan rikicin canjin Naira 50

 

Previous Post Next Post