Tabbas wan Nan matsalar itace matsala ta farko Dake mutukar damun Al,ummah babu Kamar maza sune suke fama da irin wan Nan matsalar Dake damun matansu ta hanyar rashin iya gamsar dasu akowanne lokaci.
Babu shakka burin kowanne Namiji ya samun karfin iya gamsar da iyalinsa Haka Kuma kowacce mace Bata da buri Daya wuce samun ingantacciyar gamsuwa daga Mai gidanta wan Nan shine asalin burin kowacce mace aduniya.
Haka tasa mukai kokarin kawo muku muhimman hanyoyi domin iya samun damar gamsar da iyali domin sasu farin ciki akowanne lokaci wan Nan shine abun da kowanne Mai gida yakeso samun kuzarin gamsar da iyali.
Maza da Mata wasu halittune da Allah mahaliccin ya halitta domin saka juna farin ciki Mai tarin yawa tsakaninsu tabbas Babu abun Dake da mutukar faranta ran kowacce mace Kamar Haka Allah bamu ikon iya gamsar daku.