DA ƊUMI-ƊUMI: Dr Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi Ya Haɗu Da Fushin Matasa Mabiya Ɗariƙar Tijjaniyya Inda Sukayi Masa Jina-jina Ga Gaskiyar Anan Cikin Wannan Bidiyo.

Amfanin Dabino a Muslunci.

 

Dabino yanada matukar amfani a jikin dan Adam, domin Manzon Allah (S.A.W) ya kasance mai son Dabino, har ma yace “Idan kunyi azumi, to Dabino ya zama abunda

zaku fara ci (buda baki) dashi, idan babu dabino, to ku samu kankana”

AMFANIN DABINO

 

1. Yana saurin narkarda

abinci.

2. Yana Sanya kuzari yayin Ibadar Aure.

3. Yana taimakawa wajen kara jini.

4. Yana taimakawa Ma’aurata maza/mata.

5. Yana Maganin Basir Mai sa tsugunni a bayi.

6. Yana karawa Ido lafiya 7. Yana Rage Nauyin kiba

da teba.

8. Yana Maganin Gudawa 9. Yana Saurin Saukarda Hawan jini.

10. Yana taimakawa kwakwalwa wajen Samun basira..

11. Yana kariya daga Sihiri.

12. Yana taimakawa Mata masu ciki dan samun sauqi wajen haihuwa.

13. Yana kariya daga Sihiri.

 

YADDA ZA’AYI AMFANI DA DABINO. CIWON NONO GA WACCEN DA TA

HAIHU.

Anacin dabino guda 7 asha man tafarnuwa

karamin cokali sau 1 arana kwana uku.

 

DOMIN SAMUN NI’IMA GA MA’AURATA;

Ana daka dabino a zuba cikin madara (freesh milk) sannan a saka Zuma a ciki a sha awa daya kafin a kwanta.

 

GA MATA MASU JUNA BIYU;

Ana cin dabino kwara bakwai kullum da safe idan anyi kusan haihuwa Wannan yana hanawa macce yawan zubar jini lokacin haihuwa da iznin Allah.

 

GUDAWA; Ana daka garin dabino a saka a ruwan zafi a sha In shaa Allahu yana tsayar da gudawa.

 

SAMUN KUZARI;

Ana cinh dabino guda ukku a sha zuma cokali 1 da safe da yamma.

 

SAMUN LAFIYAYYAR FATA;

Ana hada garin dabino da zuma da man zaitun a shafa a fuska awa daya

sai a wanke fuskar da ruwan zafi wannan yana saurin gyara fuska. Bin cike ya nuna Yawaita cin dabino na hana kamuwa da ciwon CANCER ko wacce iri. Haka Kuma MANZON ALLAH (saww) YACE DABINO AJWA YANA MAGANIN DUKKAN CUTATTUKA, KUMA DUK RANAR DA KACISHI,BABU WATA CUTA DA ZATA SAMEKA AWANNAN RANA, KO KUMA SAMMU KO SIHIRI. Wasu MALUMMAN MUSULUNCI kuma sunce Annabi (saww) Yana nufin kowanne dabino ba wai sai Ajwaba (Wallahu A’alam)

GODIYA GA ALLAH (swt) daya Saukar mana Abubuwan Yau da kullum.

 

YA ALLAH KA KARA MANA LAFIYA A JIKIN MU WAYANDA BASUDA LAFIYA KUMA ALLAH YA BASU.

INA MAFITA

SOYAYYAR SHAN MINTI

 

Wata soyayya ce da wasu daga cikin ‘yan mata na yanzu ke kiranta da wayewa

Infart wani so ne da yafi daukar mabukata ko ince masu zazzafar sha’awa you know .

Soyayyar Shan Minti so ne da yafi tasiri ga masoyan da suke da karfin sha’awa for Example.

Saurayi ne yaje gun budurwa da sunan so Amman zai dinga son taba jikin ta zai rika kama yatsun hannun ta, yana wasa da su da haka har ya samu daman kissing nata baki d baki a wasu lokuta ma yakan kai Hannunsa har kan mamanta yana wasa dasu kamar yadda itama a nata fanni zatana aikata haka agare shi In da so zai rufe musu ido su ringa biyawa kan su bukatu ta ko wacce hanya kawae in ka dauke Sex shi kadai ne kawai ba za’a aikata ba a cikin abubuwan dake kauda sha’awa- wai har kiji kawa tana ce da kawar ta to meye just kawai Abun d nasani a tsakanin mu soyayyar Shan Minti ne kawae said what

To Abunda ta kasa ganewa shi ne ko ma dai meyene ya chucheki for the first time tunda ya tsotse maki baki ya rungume ki ya tsotse miki nonuwa ya kwanta kanki kinji nauyin sa har kinsa yayi relaxing in an tabaki kice kice wae Ai bamu taba sex da shi ba just kawae soyayyar Shan Minti muke,

To ke a naki fannin Dame kika karu me kika sha, a naki fannin n soyayyar Shan Minti Haba dai ‘yan mata Aikin Dana sanin da zakiyi na karshe da nadama shi ne sai kin ce ya iso gidan ku Ai ya fara no baby kibar wannan Batun kawae just for get about that muna tsaka da hutawa zasu katse mana jindadin mu.

To ba zai fito bane kawae yasha Mintin ki a banza to waye gari ya waya please Da an kira sunan ki a gaban sa, sai dai kawae yashafa saje yana fadada murmushin sa yana mai tuna irin garabasar da ya kwasa a gunki

‘yar uwa kiji tsoron Allah

 

INDA SON SAMU NE!!!

 

Zan so ace yau gaki ‘yar uwata kin yi winner a Karon farko da mijin ki zaiyi sex dake ya daga ki yana mika gdyr sa ga Allah yana mai ganin girman iyayen ki wajen jajircewar tarbiyyar ki gare su, yana mai murmushin

 

Previous Post Next Post