Allah Mai iko: yarinya 'yar shekara 11 ta haifo Diyar ta cikin koshin lafiya ba tare da mijin Aure ba.
Ita dai wannan yarinya daku gani Shekarar ta 11 Kuma Tana zaune a wani kauye, iyayenta suka dauketa suka kaita gidan wani me kudi aikatau.
Abin bakin cikin shine a cikin 'yan 'yan alhajin akwai wani futinannen yaro da yake Shiga dakin wannan yarinya kullum da daddare Yana bidala da ita, mutane Basu Ankara ba Saida akaga yarinya da ciki.
Anyi tunanin ma cuta ce saboda ba'a kawo cewa yarinya zata dauki ciki ba, Saida akaje asibiti sannan likitoci suka tabbatar.
Dan Allah iyaye mu rinqa hakuri da talaucin da take damun mu Mubar yaranmu su rayu cikin Salama.