Adadin makudan kudaden da Lionel Messi zai dinga samu a kowacce, Dakika, Minti, Rana, mako, Wata, Shekara idan ya amince da tayin komawa Al-Hilal a kwatankwacin kudin Nigeria.
Duk Dakika daya: Dubu 6,533 da Kobo 11.
Duk minti daya: Dubu dari 388, da 458 da Kobo 05.
Duk bayan awa daya: Miliyan 23, da dubu 261 da 860 da Kobo 46.
A kowacce rana: Miliyan 558, da dubu 303, da 512 da Kobo 50.
A kowanne Mako: Biliyan 4, da miliyan 187, da dubu 641, da 022 da Kobo 49.
A kowanne wata: Biliyan 16, da Miliyan 744, da dubu 503, da 583, da Kobo 55.
A shekara: Biliyan dari 200, da Miliyan 983, da Dubu 760, da 640.
Cikakken labarin:
https://youtu.be/qKJMzP5tnVc
Daga: [Fagen Wasanni]