Domin sanin yadda ake gyaran nono ya kamata a lura nonuwan mata sun kasu kashi biyu, akwai mata masu manyan nonuwa.

Sannan akwai masu kananan nonuwa zanso nayi bayaninsu daya bayan daya.

MANYA NONUWA: Su wadannan nau’in nonuwa suna da matukar daukar hankalin ga namiji musamman in ya kasance sabuwar balaga Irin wadannan nau’in nonuwa sukan cika kirjin budurwa a lokacin da take ganiyar kuruciyarta to amma da zarar tayi aure ta haihu shikenan sai nonuwan su koma su fadi gaba daya kamar an fasa Leda. Mata masu irin wadannan nonuwan ba su cike burge mazajensu ba.

KANANAN NONUWA: Su wadannan nau’in nonuwa sune suka fi daukar hankalin mazaje to amma ba duk maza ne ma’abota irin wadannan nonuwa ke daukar hankali ba sannan kuma su wadannan kananan nonuwa sun kasu kashi biyune:

Nauin wadannan nonuwa sukan tsiro ne daga kirjin budurwa da kaurinsu sannan kuma suna da fadi daga tushe irin wadannan nonuwa koda yaro yasha su basa faduwa sai dai su koma su tsaya cak tamkar sabuwar budurwa.

Nauin nonuwa na biyu kuwa sune mafiya kankantar a cikin nonuwa mata su wadannan nonuwa suna da tsawo kadan amma basu da kauri. Kuma idan yaro ya sha su basa faduwa gaba daya sai dai su dan sunkuya sannan daga samansu su dago kadan mata masu irin wadannan nonuwa na burge mazajensu sosai.

Yadda Ake Gyaran Nono

Alkama da Madara: zaki yi shi sau biyuua rana zaki yi hakan kafin sati biyu a yi yaye da kuma sati biyu bayan yaye.

Hulba za a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi sai kuma a shafa man hulba za a ga abin mamaki.

A tafasa hulba a gasa nono, sai a shafa kwan salwa a kuma fasa kwan salwan guda ukua sha.

Yadda Ake Kara Girman Nono

Abubuwan Da Ake Bukata

  • Ganyen Tatarida
  • Wake
  • Guljlya
  • Alkama

Ki samu wake gwangwani daya gujjiya
gwangwani biyu, alkama gwangwani biyu ki kai inji a nika miki, ki daka ganyen tatarida gari gwangwani daya ki hada, guri guda ki dinga zubawa a nono kindirmo mara tsami kina sha amma garin maganin cokali biyu.

Yadda Ake Kara Ruwan Nono

  • Habbatus sauda
  • Hulba
  • Shinkafa
  • Madara

Zaki hade su guri daya sai ki rika yin kunu kina sha kafin awa biyu da yin barci sannan awa biyu bayan breakfast, ki hanzarta yin wannan hadin da ixnin Allah za’a ga biyan bukata.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

 

Previous Post Next Post