Amfanin namijin goro, ga lafiyar Dan Adam

 

Amfanin sa,

 

Guda goma sha shidda (16)

.

(1) Namijin goro yana maganin tari idan Aka hada da (Tom Tom) Ana chi.

.

(2) Namijin Goro yana maganin matsalar ciwon sanyi, idan Aka hada da kanunfari A tasafa Asha Ruwan.

 

(3) Namijin Goro Yana maganin ulcer idan Ahada dabino Adaka, Asa Zuma A sha cokali biyu.

(4) Namijin Goro Yana maganin matsalar tsutsar ciki idan Aka jajjaga A matse Ruwan A Zuma Asha .

 

(5) Namijin Goro Yana Qara kuzari da nisan tafiya ga Mai iyali idan Anaci da dabino daya namijin goro A tauna.

A Cinye kullun kaci sau uku.

 

(6) Namijin Goro Yana gayra maniyyi Idan Aka jajjagashi A samu garin Hulba Tafasa dashi Asaka madaran Ruwa Asha.

 

(7) Namijin goro Yana kawar da majinar kirji idan kana cin shi.

 

(8) Namijin Goro yana hana shan Taba idan Aka hada da furan tumfafiya Ayi garin su Asamu Karan sigarin da mutum yake Sha da madaran shanu wanda babu Hadi, Ajika yakwana da safe kafin Aci Komi A ba maishan Taban ya shanye duka zaiyi Amai.

 

(9) Namijin goro yana maganin hawan jini, Idan Aka hada ganyan cediya A tafasa Asa Zuma Asha.

 

(10) Namijin Goro Yana maganin ciwon Kai, idan kayi garin shi Ana hayaki Koda mace Mai yawan ciwon Kai tayi.

 

(11) Namijin goro yana gyara murya idan kahada da danyar citta da Zuma kana dafawa da Lipton kasha kafin kaci Komai.

 

(12) Namijin Goro Yana maganin kuraje Idan kasamu garin namijin goro ka kwaba da Man zaitun.

Idan Kuma kazuwa ce ko bakon dauro ka kwaba da manja kashafa.

 

(13) Namijin Goro Yana maganin sanyin Mara idan kahada da kanunfari da lemon tsami da Citta da garin Albabunaj.ka tafasa kasha da Zuma.

 

(14) Namijin Goro yana maganin wuta- idan kahada da sassaken itacen Qirya kadaka kasa gurin da wuta taci.

(15) Namijin Goro Yana tsayar dajini idan Kika hada da tsamiya ki tafasa Kisha zai tsaya.

 

(16) Yawan cin namijin Goro Yana kawar da wasu cututtukan da suke cikin mutum.

 

Allah kara mana lafiya da Imani Amin.

ALAMOMIN MACE MAI LAFIYA

 

1. LAFIYAYYAR MACE ITACE Wacce Take Dauke da Damshin Farji wanda a turance ake Kiransa da (Flora), Wannan Damshin Farji shine Tarko kuma me Tsaron gidan Farji da ke Kame duk wata cuta da zata cutar da farjinta sai ya kameta ya kasheta

 

2. LAFIYAYYAR MACE; itace da zarar ta Ji zantuka na motsa sha’awa zata Ji sha’awa ta motsa mata, kuma farjinta zai jike

 

3. LAFIYAYYAR MACE; itace take dauke da cikakkiyar sha’awa a lokacin da ta ga mijinta Ko taga Namiji ko da bai tabata ko ta taba shi ba

 

4. LAFIYAYYAR MACE itace take fitar da wani ruwa me kamar majina bayan ta gama Al’ada musamman in ita budurwa ce ko marar aure, wannan ruwan me kamar majina ba na ciwo bane hakan yana nuna cewa tana sake koyaye, Wanda a Turance ake Kiransa da Ovulation! Wadannan koyayen suna mutuwa ne Saboda ba namijin da ya kusanceta da zai bata ciki, toh in suka jira kwa Namiji be zo ba sune suke fitowa kaman majina-majina bayan sun mutu

 

5. LAFIYAYYAR MACE; itace take jure adadin jima’i ko da sau bakwai ne a kowanne dare daya Baza taji ya isheta ba

 

7. LAFIYAYYARACE; itace farjinta yake cike da nama Dum-dum, ba kofa zududu ba kamar Tiyo

ba tusar gaba yayin jima’i kuma in ana Jima’i da ita tana fitar da wani farin ruwa me Dauke da maiko da santsi me dumi

 

8. LAFIYAYYAR MACE; itace take yin inzali release me malalowa fari fat kamar madara kuma me Sanyi da maiko a cikin sa, Takan kawo shi cikin kowanne minti biyu in ana cikin yin ji

(9) LAFIYAYYAR MACE; itace take da rijiya gaba uku tare da murfinta da kwadonta hade da Dan makulli a ciki Open and Close a cikin Farjinta, hmm ita Lafiyayyiyar ta san wannan

 

10. LAFIYAYYIYAR MACE; itace in mijinta yana saduwa da ita take jin dadin jima’i da kuma gamsuwa yadda ya kamata

 

Note:-Ga Duk wadda take da bukatar gyara ko wata matsala a lpyr ta, ko Kuma wata cuta ta bangaren mu’amala da maigidanta.

Ko Gyaran NONO

Ko Ciwon mara lokacin Al’ada

Ko Karin NI’IMA

Ko MATSALAR INFECTION ds.

Previous Post Next Post