Duk wanda baya iya jima’i awa 1 kawai ya shafe Azzakarin sa da wannan.

KARFIN MAZA DA SAURIN KAWOWA HANYA MAFI SAUKI.

 zamu sanarda yanuwa dake fama da wannan matsalar magani fisabilillah batare da an kashe kudi dayawaba duk wanda yabi wannan hanyar insha Allah zai samu biyan bukata.

 Na farko za’a samu man zaitun amma a tabbata an samu mai kyau sai asamu tafarnuwa sai cire wannan fatar ta bayanta sai daddatsa ta sannan a zuba cikin man zaitun din.

Amfanin yin jima’i ga lafiya

 

A rufe sosai bayan kwana biyar sai a bude a zuba man zaitun din kadan saman azzakarin sai a cigaba da murza azzakarin da man kimanin minti goma kaji kamar zaka kawo to kada kabari ka kawo domin idan kakawo bazaimaka aiki ba.

 

sai ka daina hakanan zaka cigaba da yin haka har tsawon sati daya daga nan insha Allah zaka ga chanji sosai dan Allah masu wannan matsala su jaraba.

 

Yadda ake kara girma tsawo da kauri na Azzakari

 

wannan hanya zasu sha mamaki sannan duk wanda yasamu wannan sako yazama wajibi watsama duniya dumin yan uwa su amfana da wannan faida.

 Allah yasa mu dace.

 

MAGANIN KARFIN MAZA ME SAUKIN HADAWA.

 

Masu aure kawai…

 

Yan uwa kullum fatan mu shine yaza ayi Ma ‘ aura ta suzauna lafiya atsakanin su nadaya daga cikin dalilan da yasa kullum muke kokarin kawowa hanyoyin da za a inganta hakkin sunnar Aure.

 

Asamu

 

Namijin Goro 2

 

Zuma

 

Albassa

 

Yadda Za ayi

 

Adaka Namijin Goron, a yanka albassar Kanana inda hali ma ayi bilendin nata, se a hadesu waje guda da zuman a jijjiga , a ajiye tsawon 3hrs, se asha cokali 2 . Zakusha mamaki Insha Allah ko mijin malala bazai kai ku qwazo ba
1: Ki mai da lamarin ga Allah: 

Ki sani, mutuwar auren ki ba ita ce tashin alkiyamar ki ba. Sau tari wani sakin shi ne zai zame maki alheri. Don haka ki tattara lamuranki ki damƙa wa Allah. Kada ki zargi kowa a kan mutuwar auren ki ko da kuwa ya bayyana wani na da hannu a ciki.

2: Ki Riƙa Shiga Mutane: 

Ki guji kaɗaita kan ki saboda auren ki ya mutu. Shiga cikin mutane ki yi rayuwar ki kamar yadda duk wata ‘ya mace ta ke yi. Yawan kaɗaita kai zai iya jawo maki faɗawa wasu tunanin da za su iya yi wa lafiyar ki da rayuwar ki illa.

3: Ki Kula Da Jikin Ki: 

Kada ki ce tunda auren ki ya mutu za ki daina kula da jikin ki. Yi kwalliyar ki, ki gyara jikin ki. Kashe ɗauri musamman idan za ki fita unguwa.

4: Samu Abin Yi:

Idan da man ki na da sha’awar karatu kuma ki na da damar yi, shiga makaranta.

Idan kasuwanci ko sana’a za ki yi, dage ki yi. Kada ki sake ki zauna haka yadda za ki dogara da iyayen ki ko zawarawan ki.

5: Kada Ki Manta Da Abin Da Ya Kashe Maki Aure:

A kullum ya zama ki na ɗaukar abin da ya kashe maki aure da muhimmanci, ba ki manta da shi ba ki sake yin kuskure.

Wani lokacin maza ne ke ƙirƙiro matsalar da su ke neman hanyar sakin mace. Wasu lokutan mugayen halayen mata ke jawo masu saki. Ko ma dai menene dalilin mutuwar auren ki, kada ki yi sakaci da shi domin kauce wa gaba.

6: Bai Wa Wasu Mazan Dama:

Wasu matan kuskure su ke na ƙin kula wasu mazan da su ke son su da aure bayan auren su ya mutu. Sam, ba duk ba ne maza halayen su ya ke ɗaya ba. Kada ki yi wa wani hukunci da laifin wani. Don haka bai wa wasu mazan dama cikin kiyayewa domin ganin yadda za su taka tasu rawar.

Previous Post Next Post