INNA-LILLAHI-WA-INNA-ILAIHI-RAJIUUN ALLAH ya Yiwa HAFIZA A’ISHA MUHAMMAD MAKERI Rasuwa Bayan Aiki (Operation) da Akayi Mata A Asibitin Shika Zaria, Karo Na Biyu da Safiyar Juma’ar nan 10/3/2023.

Muna Rokon ALLAH ya Jikan ta da Rahama Yasa Aljannah ce Makoma

duban mutane da dama sun zubda Hawaye tare da yiwa matashiyar addu’ar samun rahamar Allah.

Previous Post Next Post