Yar’uwa ki kula da jikinki ta baren aske gashin hamata gami Dana mararki a duk lokacin da kika kasance mai amfani da irin turaren da Kansan ya hamta kanshi wato shuwa, yin hakan zaisa hamtarki ta kasance cikin kamshi a koda yaushe.
yar’uwa ki kasance ma’abociyar kula da kuma gyara gashin kanki gani da shafa masa mayukan da zasu Kara ingantashi.
KURAJEN FARJI macen da take fama da kurajen farji su suke haddasa in ana saduwa da ita taga jini ko ciwon Mara. mai son maganin wannan sai ta nemi wadannan abubuwan:
Kanumfari
Citta
Kimba
Zaki dake su ki rikka sawa a shayi ko ruwan dumi. idan har kina yin wannan hadin dole jikinki yayi kyau ki daure kina yin wannan hadin domin samun lafiyar ki.
Zaki dake su ki rikka sawa a shayi ko ruwan dumi. idan har kina yin wannan hadin dole jikinki yayi kyau ki daure kina yin wannan hadin domin samun lafiyar ki.
lemun tsami na sanya tsawon gashi sosai, ki kasance mai gyaran gashi domin burge samari da mazajen aure.
↔ kwai.
↔ lemun tsami.
samu ruwan lemun tsami, sai ki hada shi da kwai da kuma man amla. sai ki shafa hadin a fatar Kai da kuma gashi, ki bar hadin a kanki har tsawon minti 30 , sannan ki wanke da ruwan dumi, Zaki iya yin wannan hadin sau 2 a wata.
man zaitun na sanya gashi yayi baki, taushi da kuma tsawo.
hakan nema ya sa mutanan ketare suke amfani da zaitun.
gyaran fata kina shafa man zaitun fatarki zatayi laushi.
gashi yayi tsayi kina sha man zaitun idan Zaki zauna a inuwa.
kina shafa man zaitun a cikin farji domin satsi da laushi.
shafa man zaitun akan tabo yana batar da tabo ko na menene yana maganin zaga yan bakin tabo